Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Matsalollin sufuri a Najeriya

Wallafawa ranar:

A Najeriya yanzu haka akwai wata matsala da ke ci wa masu motocin sufuri da kuma ‘yan kasuwa tuwo a kwarya, inda mutane sanye da kakin soji ko kuma na ‘yan sanda dauke da makamai, ke kwace tireloli dauke da kayan daga hannun direbobi.An dai fi samun faruwar haka ne a tsakanin Lagos zuwa yankin arewacin kasar, inda kwanaki biyu zuwa uku ake gano motar da aka kwace bayan an sauke kayan da ke cikinta.Alhaji Umar Garba Alangawari, daya daga cikin shugabannin kungiyar masu motocin manyan motocin sufuri a Lagos wanda kuma hakan ta sha faruwa da motocinsa, ya yiwa Abdoul karim Ibrahim karin bayani. 

Harakokin sufuri a Afrika
Harakokin sufuri a Afrika Sébastien Martineau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.