Masar
Kasashen Afrika na taron tattalin arziki a Masar
A yau Asabar ne kasashen Afrika ke fara taron tattalin arziki da gwamantin Masar ta shirya gudanawar a kasarta.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban kasar Masar , Abdel Fatah Alsisi ne zai bude taron na kwanaki biyu wanda za a gudanar a wurin shakatawa na Sharm el-sheik.
Ana sa ran shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da takworinsa na Kenya da Togo da Sudan da Gabon za su gabatar da jawabi a taron wanda zai mayar da hankali wajen karfafa huldar kasuwanci tsakanin kasashen Afrika.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu