Isa ga babban shafi
Burkina faso

Kabore ya samu ganawa da Kafando

A Burkina Faso Shugaban Gwamnati wucin gadi Michel Kafando ya gana da Shugaba mai jiran gado Roch Marc Christian Kabore a birni Ouagadougou, tattaunawar ta mayar da hankali kan bukukuwan mayar da iko zuwa sabon Shugaban kasar.

Roch Marc Christian Kabore sabon Shugaban kasar Burkina Faso
Roch Marc Christian Kabore sabon Shugaban kasar Burkina Faso AFP PHOTO / AHMED OUOBA
Talla

Roch Marc Christian Kabore ya gamsu da yadda aka tafiyar da zaben kasar dama kokarin da Gwamnati wucin gadi ta yi.

An sanar da kaffa sabuwar ruduna mai suna GSPP wace keda nauyi  kare Shugaban kasar.

Roch Marc Christian Kabore ya sanar da aniyar sa na gani  daukaci yan kasar ta Burkina Faso sun bayar da goyan baya zuwa hukumomin kasar,yayi da  Michel Kafando ya bayana gamsuwar sa dama tabbatar da cewa Gwamnatin rikon kwariya ta kawo karshen aikin ta.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.