Isa ga babban shafi
Jamus-Fafaroma

Paparoma ya nemi kiristoci da Musulmi na Jamhuriyar Afrika ta tsakkiya da su zauna lafiyada juna.

Shugaban mazahabar Catholika na duniya, dake kawo karshen ziyarar kwanaki 5 a nahiyar Afrika, bayan da a ranar larabar da ta gabata ya fara da ziyarar da kasar Kenya, kafin ya zarce Uganda, da isarsa a kasar Jmhuriyar Afrika ta tsakkiya ya gabatar da jawabi neman hadin kai da zaman lafiya ga kasar dake fama da tashetashen hankulla, tsakanin mabiya adinan kasar biyu Kristoci da Musulmi.

paparoma  François na gaishe da taron jama'a a da isarsa a babbar Cocin birnin  Kampala, laranar  28 november 2015.
paparoma François na gaishe da taron jama'a a da isarsa a babbar Cocin birnin Kampala, laranar 28 november 2015. REUTERS/Stefano Rellandini
Talla

Al’ummar wannan kasa dai, da suka hada da mabiya mazahabar Catholika, wadanda sune mafi rinjaye a kasar da kashi 80 cikin dari, a yayinda marasa rinjaye musulmi masu kashi 15 cikin 100, na fatan ganin ziyarar ta Paparoma zata taimaka wajen samar da mafificiyar turbar ci gaba da tattaunawa tsakanin al’ummomin kasar domin kawo karshen taho mugamar da akesamu a tsakninsu .
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.