Burkina Faso
Shekara daya cur da kawar da Blaise Compaore daga mulki
A wannan asabar al’ummar Burkina Faso na bukukuwan cika shekara daya da kawar da Blaise Campaore daga karagar mulkin kasar a ranar 31 ga watan oktoban bara ta hanyar zanga-zanga.
Wallafawa ranar:
Talla
An dai tsara gudanar da bukukuwa da kuma adu’o’i domin karrama wadanda suka rasa rayukansu a lokacin wannan tarzoma wadda ta yi sanadiyyar faduwar gwmanatin Campaore wanda ya share shekaru 27 kan karagar mulki.
Daga cikin wadanda ke halartar bukukuwan har da shugaban rikon kwaryar kasar Michel Kafando.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu