Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Isma'ila Garkuwa kan rajistan Zaben Nijar

Wallafawa ranar:

Jam’iyar dake mulkin kasar Niger PNDS Tarayya a Najeriya, ta koka kan yadda aka kasa yin rijistar sunayen masu zaben yan Niger mazauna kasashen ketare da aka shirya yi a shekara ta 2016, Inda jahohi 7 daga cikin 36 da ake da su a Najeriya ne kawai, a ka gudanar da rijistar a cikinsu, kamar yadda Alhaji Ismaila Garkuwar Ilelar Adar, shugaban jam’iyar PNDS Tarayya a Najeriya ke cewa, a tattaunawar da yayi da mahaman Salisu Hamisu

Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari da takwaransa na  Nijar Mohammadou Issoufou
Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari da takwaransa na Nijar Mohammadou Issoufou AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.