Belgium-Burundi
Hukumomin Belgium sun sanar da janye talafin su zuwa kasar Burundi
Hukumomin Belgium sun gargadi shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza da katse dukkan tallafin da suke baiwa kasar, in har shugaba Nkuruzize ya nemi zarcewa a kan mulkin wa’adi na 3.
Wallafawa ranar:
Talla
Belgium, da ita ce tsohuwar uwar gijiyar Burundi ta bayana fatan shugaban zai dakatar da yunkurin da yake yi na zarcewa a mulki, lamarin da ya haifar da mummunar zanga zanga.
Wanan matakin na zuwa ne a daidai lokacin da jami’an tsaro suka harbe daya daga cikin masu zanga zangar, a Bujumbura, babban birnin kasar .
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu