Isa ga babban shafi
Tunisia-Libya

‘Yan tawayen libya na garkuwa da yan kasar Tunisa 172

Hukumomi a Tunisia sun ce yanzu haka suna kan tattaunawa da shugabannin wasu kugiyoyi masu zaman kansu a Libya domin sako ‘yan asalin kasar 172 da suke garkuwa da su.Ministan kula da hulda da kasashen larabawa da na Afirka a Tunisia Touhami Abdouli shi ne ya tabbatar da hakan inda ya ce akwai yiyuwar za a yi musaya tsayar wani jagoran na ‘yan bindigar kasar Libya da ke tsare a hannun hukumomin Tunis domin sako ‘yan kasar.

Libya-Geneva
Libya-Geneva AFP
Talla

Dama ‘yan tawayen na Libya suna rike da ‘yan Tunisian ne, a matsayin kamuwa kan wani kwamanmdan su da hukumimin birnin Tunis ke tsare da shi.

Jami’n da ke kula da harkokin kasashen Africa da yankin Larabawa,Touhami Abdouli yace ana tsare ne da ‘yan kasar ta Tunisia a yammacin kasar Libya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.