Isa ga babban shafi
Masar

An bayyana kungiyar 'yan uwa musulmi ta Masar a matsayin 'yan ta'adda

Hukumomin Kasar Masar sun bayana shugaban kungiyar Yan uwa Musulmi Mohammed Badie tare da wasu yayan kungiyar 17 a matsayin ‘yan ta’adda.Mai gabatar da kara Hesham Barakat ya bayyana haka bayan ya zargi yayan kungiyar da kai munanan hare hare a cikin kasar.Tuni dai kungiyar wadda aka hambarar da shugaban ta Mohammed Morsi ta nesan ta kan ta daga zargin. 

Shugaban kungiyar 'yan uwa Musulmi Mohamed Badie
Shugaban kungiyar 'yan uwa Musulmi Mohamed Badie REUTERS/The Interior Ministry/Handout via Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.