Najeriya
An kai hare haren bom a Maiduguri
Rahotanni daga garin Maiduguri a Jihar Bornon Najeriya na cewa an kai wasu jerin hare hare bom a kasuwar da ake kira Monday Market inda aka sha kai hare haren bama bamai a Maiduguri. An kai hare haren ne a bangaren kasuwar Kifi, kamar yadda wasu ‘yan kasuwa da al’amarin ya faru a gaban idonsu suka tabbatar.
Wallafawa ranar:
Talla
Zuwa yanzu babu bayanin adadin mutanen da suka mutu.
Harin na zuwa ne bayan wasu hare haren bama bamai da aka kai a garin na Maiduguri inda mutane kusan 60 suka mutu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu