Kamaru-Najeriya
Dakarun 8,700 don yaki da Boko Haram
Kasashen Afirka biyar sun amince su aike sojoji dubu 8 da 700 domin fada da mayakan Boko Haram da ke mamaye da yankuna da dama na Najeriya yayin da suke kokarin tsallakawa zuwa wasu kasashe makota.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Taron kwararri kan shar’anin tsaro da aka gudanar a birnin Yaounde na kasar Kamaru ne ya sanar da daukar wannan mataki domin tunkarar barazanar ayyukan na Boko Haram.
Taron dai ya samu halartar wakilai daga Jamhuriyar Benin, Nijar, Kamaru Najeriya da kuma Chadi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu