Isa ga babban shafi
Afrika ta Tsakiya

Tabarbarewar tsaro a Afrika ta Tsakiya

Kungiyar bayar da agaji ta kasa da kasa Red Cross ta ce sabbin tashe-tashen hankulan da suka barke a birnin Bangui na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya sun tilasta mata dakatar da wani bangare na ayyukan jinkai da take wa jama’a a birnin.A dai bangaren wani harin kwanta bauna a Bangui yayi sanadiyar mutuwar wani soji dake aiki dakarun wanzar da zaman lafiya.

Sansanin 'Yan gudun hijira da ke ficewa Bangui kasar Jamhuriyyar tsakiyar Afrika
Sansanin 'Yan gudun hijira da ke ficewa Bangui kasar Jamhuriyyar tsakiyar Afrika © William Daniels / Panos Pictures -
Talla

Shugaban ofishin kungiyar a birnin Bangui Jean Francois Sangsue, ya ce sun dauki wannan mataki ne saboda dalilai na kare lafiyar ma’aikatansu.

Al'amarin da ya tilastawa Ban Ki Moon sakatary MDD  bayana damuwar sa ga abinda ya kira yiwa kokarin samar da zaman lafiya a kasar targade .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.