wata cuta mai kama da Ebola ta bulla a kasar Mali
Hukumomi a kasar Mali sun tabbatar da cewa akwai mutane biyu da suka kamu da muguwar cutar nan ta Ebola mai sa jini ya yi ta fita ta kowace kafa na jikin bil’adama.
Wallafawa ranar:
Yazuwa yanzu hukumomin kasar Guinea inda cutar ta fi barna sun ce mutane 84 ne suka mutu sakamakon cutar.
Ministan Lafiya na kasar Mali Usman Kone ya gaskata cewa masana kiwon lafiya sun dibi jinin mutane uku da ake ganin sun kamu da cutar domin a tafi kasashen waje inda za a yi gwajin sa. Ita dai Mali ta yi makotaka da kasar Guinea Conakry inda aka soma samun labarin bullar cutar a yammacin Afirka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu