Isa ga babban shafi
Najeriya

Mu muka kai hari a Maiduguri-Shekau

Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin kai harin Bariki a garin Maiduguri a cikin wani sakon Bidiyo da shugaban Kungiyar Abubakar Shekau ya aiko, tare da gargadin kaddamar da wasu hare hare. Kamfanin Dillacin Labaran Faransa na AFP ne ya samu sakon bidiyon na Boko Haram.

Shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau
Shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau (Boko Haram/AFP)
Talla

“Mu muka kai hari a Maiduguri, inji Mutumin da aka nuna a cikin sakon bidiyon sanye da fararen kaya da hula baka wanda ya yi ikirarin shi ne Shekau shugaban kungiyar Boko Haram.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.