Isa ga babban shafi
Libya

Libya ta lalata makamanta masu guba

Kasar Libya, ta kammala aikin lalata makamanta masu guba, aikin da aka gudanar a asirice a wani wuri da ke Tripoli babban birnin kasar. Kasashen Amurka da Sweden da Jamus da kuma Canada ne suka taimakawa kasar domin lalata wadannan makamai kamar yadda ma’aikatar tsaron Amurka Pentagon ta tabbatar.

Ali Zeidan  Firaministan kasar Libya
Ali Zeidan Firaministan kasar Libya REUTERS/Ismail Zitouny
Talla

A shekarar 2004 kasar Libya tace tana da makamai ton 25 da suka hada da bama bamai da ake hadawa da sinadirai masu guba. Kuma tuni gwamnatin kasar ta sa hannu a yarejeniyar kasashen duniya domin kawar da makamai masu guba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.