Isa ga babban shafi
Najeriya

Jonathan ya kasa gabatar da kasafin kudin shekarar 2014 a karo na biyu

A karo na biyu, Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a karo na biyu, ya kasa gabatar da kasasfin kudin kasar a zauren Majalisa, kamar yadda ya shirya, ba tare da cikaken bayani akai ba.

Shugaban Tarayyar Najeriya, Goodluck Jonathan
Shugaban Tarayyar Najeriya, Goodluck Jonathan
Talla

Sai dai wasu na danganta tsaikon ga rashin amincewa kan farashin danyan mai da ake shirya kasafin kudin akai.

Wasu kuwa daya bangaren na cewa an sharya cin zarafin shugaban ne idan ya bayyana a gaban majalisar, lamarin da ya sa ya kaucewa bayyana a zauren majalisar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.