Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Babu tabbas ga makomar rayuwar Yaran da guba ta shafa a Zamfara

Wallafawa ranar:

A Najeriya, har yanzu babu tabbas game da makomar yaran da ke fama da matsalar gubar Dalma a Jahar Zamfara, saboda likitocin Medicine san Frontiers ne ke kula da aikin ba yaran magani ba tare da taimakon jami’an kiyon lafiya ba daga gwamnatin Tarayya ko na Jaha. Idan yau Likitocin suka fice ko menene makomar wadannan yaran? Shirin Lafiya Jari ya kai ziyara kauyukan na Zamfara domin ganin matakan da ake dauka wajen magance matsalar.

Lukman dan Shekaru shida a garin Bagega wanda  ya makance sanadiyar Gubar Dalma a Jahar Zamfara.
Lukman dan Shekaru shida a garin Bagega wanda ya makance sanadiyar Gubar Dalma a Jahar Zamfara. RFI/Awwal Janyau
Talla

Matsalar Gubar Dalma a Zamfara

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.