Guinea
An gudanar da zaben 'yan majalisa a Equatorial Guinea
Akalla masu zabe dubu 300 ne a yau suka fito dafifi inda suka soma kada kuri’unsu a yau lahadi a kasar Equatorial Guinee, domin sake sabunta wakilan majalisar dokokin kasar, inda kawo yanzu yan adawar kasar keda kujera daya tilo a majalisar dokokin kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Inda tuni masu hasashe ke ganin gwamnatin kasar ce zata lashe zaben, a kasar da ke yankin tsakkiyar Afrika karkashin Mulkin tsawon shekaru 33 na shugaba Teodoro Obiang.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu