Tsohon Ministan Abuja, babban birnin Tarayyar Najeriya, Malam Nasiru El- Rufa'i ya wallafa wani Littafi mai suna “Accidental Public Servant'” a Turance, wanda ya gabatar a birnin Lagos bayan fara kaddamar da litaffin a Abuja inda a cikin littafinsa ya yi bayani akan aikinsa da huldarsa da Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo. A Hirar shi da Bashin Ibrahim Idris ya bayyana dalilin rubuta littafin da kuma alakar litaffin da dambarwar siyasar Najeriya.
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu