Isa ga babban shafi
Liberiya

An fara sauraran karar da Charles Taylor ya daukaka a gaban kotu

A yau Talata an fara sauraron shari’ar daukaka karar da tsohon shugaban kasar Liberia Charles Taylor ya yi domin neman a karya hukuncin dauri na shekaru 50 da aka yanke masa bayan samunsa da laifi a taimakawa tawayen kasar Sierra leone.

Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor
Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor ICC
Talla

a cikin watannin da suka gabata ne dai kotun kasa da kasa da ke kasar holland ta yanke hukuncin dauri na tsawon shekaru 50 a kan tsohon shugaban kasar ta Liberia wanda ta sama da laifin taimakawa kungiyoyin 'yan tawayen makwabciyar kasar wato Sierra Leone tare da mutuwar dubban mutane a lokacin yakin basasar kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.