Isa ga babban shafi
Najeriya

Obasanjo ya yi gargadi ‘Yan Najeriya akan yakin Biafra

Tsohon Shugaban Nigeria, Olusegun Obasanjo, ya gargadi Yan kasar da su daina maganganu kan yakin basasan da akayi a baya, wanda ke zama wani tada mikin abinda ya faru, inda yake cewa lokaci yayi da za’a cigaba da mahawara kan yadda za’a bunkasa Nigeria.

Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, lokacin da yake ganawa da 'Yan jarida
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, lokacin da yake ganawa da 'Yan jarida AFP / Seyllou
Talla

Obasanjo ya yi wannan kira ne yayin da yake jawabi kan bikin karramar shi da Jam’iyarsa daga Sashen Yammacin Nigeria ta shirya a Abeokuta, Obasanjo ya bayayna cewar.

“Ina ga lokaci yayi, wanda daukacinmu a cikin wanna kasa, zamu mayar da yakin basasan da akayi a bayan mu, ko ka kira kanka Dan Biafra, ko ‘Yan Tawaye, ko mun kira ku ‘Yan Tawaye, ko kuma Yan ta’adda lokaci yayi da za’a kawo karshen wannan Magana, dan gina kasa.”
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.