Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar za ta samu tallafin Kudi daga kasashen Duniya

Hukumomin Bayar da tallafi na duniya sun amince su bai wa Jamhuriyar Nijar taimakon Kudi kusan Dala Biliyan Biyar, don bunkasa tattalin arzikinta da kuma samar da Abubuwan more rayuwa tsakanin shekarar 2012 zuwa 2015.

Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mahamadou Issoufou
Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mahamadou Issoufou Laura-Angela Bagnetto
Talla

Wannan ya biyo bayan taron duniya da shugaba Mahamadou Issofou ya jagoranta a birnin Paris, wanda ya kunshi masu zuba jari da kuma masu bayar tallafi.

A Yau Alhamis ne ake saran shugaba Issoufou zai gana da shugaba Francois Hollande.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.