Isa ga babban shafi
Tanzania

Shugaba Kikwete Ya Musanta Azabtar Da Shugaban Likitoci

Shugaban kasar Tanzania Jakaya Kikwete ya musanta hannun Gwamnatinsa wajen sace wani Shugaban Likitoci a kasar, Steven Ulimboka dake  tsare-tsaren yajin aikin likitoci na gamagari a fadin kasar.Shugaban likitocin ya fadi da bakinsa cewa sace shi wasu dauke da bindigogi sukayi, aka kaishi wani mabuya a wajen birnin Dar-Es-Salam, inda aka lakada masa dukan tsiya.A ranar Juma'a ta sama waccan ne dai Shugaban likitocin ya nemi likitocin kasar  su kauracewar bakin aikin su saboda neman akyautata wa yanayin aikin nasu.  

Taswirar kasar Tanzania
Taswirar kasar Tanzania RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.