Isa ga babban shafi
Ghana

Shugaban Ghana Mills zai gana dana Amurka Obama

Shugaban kasar Amurka, Barack Obama, zai gana da shugaban Ghana, John Atta Mills, ranar alhamis mai zuwa a fadar mulkin kasra ta Amurka dake birnin Washington DC.

Reuters
Talla

Kakakin fadar White House, Jay Carney, ya ce shugabanin biyu zasu maida hankali wajen tattauna batun kasuwanci a tsakanin kasashen biyu.

Wannan ziyara dai, ramuwa ce kan wadda Obama ya kai kasar ta Ghana a shekara ta 2009.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.