Isa ga babban shafi
Nigeria

Obasanjo ya ziyarci 'yan Boko Haram

Tsohon shugaban kasar Nigeria Cip Olusegun Obasanjo ya kai ziyara a garin maiduguri domin kokarin sasantawa da kungiyar Boko Haram, da ke kai hare hare a bangarori da daman a kasar.Wannan ta zo ne a daidai lokacin da ‘yan kungiyar ta Boko haram sunka nuna rashin amincewa da kwamitin da hukumomin kasar suka kafa a baya.Suma 'yan kungiyar ta Boko Haram sun mayar da martani kan wannan matakin, kamar yadda daya daga cikin shugabannin kungiyar Aliyu tashku ya yi wa Gidan Radiyon Faransa karin bayani.

Tsohon shugaban Nigeria Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban Nigeria Olusegun Obasanjo Getty Images
Talla

00:47

Obasanjo ya ziyarci 'yan Boko Haram

Sai dai kuma jam’iyyun adawa a kasar sun ce wannan ya nuna gazawar gwamnatin shugaba Jonatha na kokarin magance matsalar tsaro.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.