Isa ga babban shafi
Niger

Niger na shirye ta mika jami'an kasar Libya

Kasar Niger ta sha alwashin amincewa da duk wata yarjejeniya ta kasa da kasa, da ta shafi makomar jami’an kasar Libya da suka je gudun hijira zuwa kasar. Ministan shari’ar Jamahuriyar ta Niger, Marou Amadou yace duk wanda ake bukatar su mika shi, in har aka bi tsarin kasa da kasa, su kuwa za su bi doka. 

Shugaban Niger Muhammadu Issoufou
Shugaban Niger Muhammadu Issoufou RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.