Isa ga babban shafi
Libya

An Sami Baraka Tsakanin 'Yan Tawayen Libya

Barakar da ake samu tsakanin ‘yan tawayen kasar Libya masu neman ganin bayan gwamnati shugaba Muammar Gaddafi, ta fara janyo cikas wa ci gabar da ‘yan tawayen ke samu.Rahotanni sun bayyana cewa babu hadin kai tsakanin ‘yan tawaye wadanda suke da nisan kamanin kilo mita 100 kudancin Tripoli babban birnin kasar.Yanzu haka kuma Sakatariyar Harkokin Wajen Amurka Hillary Clinton, tana ganawa da shugabannin kungiyar tsaro ta NATO-OTAN a kasar Turkiya, game da neman magance rikicin na kasar Libya. 

'Yan tawayen Libya
'Yan tawayen Libya
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.