Isa ga babban shafi
Libya

'Yan tawayen Libya suna ci gaba da samun karbuwa

Wasu karin kasashen Turai uku sun amince da halarci majalisar mika mulki ta Libya, a matsayin mai wakiltar al’umar kasar.Kasashen sune Belgium, Luxemburg da kuma Netherlands, wannan ta faru ne bayan ganawa tsakanin wakilan majalisar, da kuma shugaban kwamtin Tarayyar Turai Jose Manuel Boroso, wadda akayi jiya a birnin Brussels.Kungiyar kare hakkin bil Adama ta Human Rights Watch ta zargi ‘yan tawayen kasar ta Libya da cin zarafin fararen hula, kamar yadda daraktan kungiyar Peter Bucad ya bayyana cewa Yan tawayen suna wawushe dukiya mutane, tare da cin zarfin wadanda suke zargin da mara baya wa Khadaffi baya. 

Wasu daga cikin 'Yan tawayen kasae Libya
Wasu daga cikin 'Yan tawayen kasae Libya Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.