Isa ga babban shafi
Libya

Yan Tawayen Libya sun karyata tattaunawa da Shugaba Gaddafi

A kasar Libiya, daya daga cikin shugabanin 'yan tawayen kasar, Mahamoud Jibril ya furta cewa babu wata maganar tautaunawa da suke da shugaban kasar Muamar Gaddafi domin neman sulhu.Ya bayyana haka ne a lokacin wani taron manema labarai a kasar Italiya. Ya kuma jaddada cewa kungiyar su ta CNT, ta na neman ta ko wani halin ta 'yanta kasar ta Libiya.

(REUTERS)
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.