Isa ga babban shafi
NATO/OTAN

Dakarun kungiyar NATO-OTAN na ci gaba da kai hari Libya

Kungiyar tsaro ta NATO ko OTAN ta bayyana samun nasara kan hare-haren da take kaiwa kan kasar Libiya, wajen lalata kayan sojan kasar cikin makonni 11.Sakararen kungiyar Anders Fogh Rasmussen ya bayyana haka: ‘Mun karfafa hare-haren soji, kuma muna da shirin ci gaba da aiyukan da muke yi, duk tsawon lokacin da zai dauka. Sakon mu ga mutanen Libiya a fayyace ya ke, muna kare ku, ga shugaba Gaddafi kuma, mun fara aikin da zamu kammala. Ga kasashen duniya kuma, mun sa kai wajen tabbatar da aiki da kudirin Majalisar Dinkin Duniya. 

Wani wuri da NATO ta kai hari a Libiya
Wani wuri da NATO ta kai hari a Libiya REUTERS/Zohra Bensemra
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.