Isa ga babban shafi
Nijar

A Nijar an nada sabin mambobin gwamnatin jumhuriya ta 7

A jumhuriyar Nijar,bayan rantsar da Praministan kasar yau a zauren majalasar dokokin kasar,an kuma nada sabin mambobi na sabuwar gwamnati ta farko a jumhuriya ta 7.Gwamnatin da ta kumshi mambobi 24 ,mata 6 a ciki.Da ga cikin mambobin wanan sabuwar gwamnati ,a koye Malam Bazoum Mohamed da ke rike da ma’aikatar harkoki, da hulda da kasashen waje, Amadou Boubakar Cisse ma’aikatar fassali, Abdou Labo na jama’iyar CDS-Rahama ma’aikatar cikin gida, Marou Amadou tsohon shugaban majalasar tuntubar juna a ma’aikatar shara’a kuma kakakin gwamnati.  

Amadou Boubakar Cisse ministan ma'aikatar fassali a kasar jumhuriyar Nijar
Amadou Boubakar Cisse ministan ma'aikatar fassali a kasar jumhuriyar Nijar
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.