Isa ga babban shafi
Namibiya

Ambaliyar ruwa ta yi ta'adi a kasar Namibiya

Ambaliyar ruwan ta hallaka mutane 65, wasu fiye da 60,000 suka tagairaya, tare da lalata amfanin gona a kasar Namibia.Rohoton MDD ya bayyana cewa ambaliyar ta yanke hanyoyi da suka hada arewacin kasar, abunda ya tilasta amfani da jiragen sama wajen kai kayan agaji.Irin wannan ambaliyar ta shekara ta 2009, tayi ta’adin daya kai na dala milyan 620, a wannan kasar ta Namibia. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.