Isa ga babban shafi
Cote d’Ivoire

An doke Laurent Gbagbo daga garin Abidjan zuwa wani wuri da ba a sanar ba

Majalasar Dinkin Duniya ta ce: Hukumomin Kasar Cote-D’Ivoire, sun fitar da Tsohon shugaban kasa, Laurent Gbagbo daga birnin Abidjan, zuwa wani wurin da ba’a bayyana ma jama’a ba.Tuni Najeriya, ta bukaci ganin sabon shugaban kasa, Alassane Ouattara, ya hada kan ‘yan kasa ta Cote-D’Ivoire.Ministan kasa a ma’aikatar harkokin waje na Najeriya, Dr Aliyu Idi Hong ya shaida mana. 

Zababen shugaban kasar Cote-D'Ivoire  Alassane Ouattara da janar Philippe Mangou
Zababen shugaban kasar Cote-D'Ivoire Alassane Ouattara da janar Philippe Mangou AFP/Aristide Bodegla
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.