Isa ga babban shafi
Nijar

A Nijar a na jiran nadin sabin mambobin gwabnati ta farko a jumhuriya ta 7.

A kasar jumhuriyar Nijar,bayan rantsar da Mahamadou Issoufou, a matsayin sabon shugaba,cikin da wajen kasar, kowa na dakon irin mutanan da za a nada a matsayin mambobin sabuwar gwabnatin kasar. Dr Aboubakar Manzo Magaji, daga bangaren gungun yan adawa na ARN ga tsokacin da ya yi 

Rafini Brigi sabon Praministankasar Nijar
Rafini Brigi sabon Praministankasar Nijar AFP PHOTO / Boureima Hama
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.