Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar, za a rantsar da zababen shugaban kasar na jumhuriyar ta 7,Mahamadou Issoufou

A yayinda ake shirin rantsar da sabon shugaban kasar Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou a cikin makon gobe, wasu ‘yan siyasar kasar, na kira tare da neman shugaban, da ya yi aiki da mutanen da suka cancanta.Kamar yadda Tarno Bala na jam’iyar RSD Gaskiya mai kawance da jama’iyar ta PNDS Tarayya ta shugaba Mahamadou Issoufou ke cewa. 

Sabon zababen shugaban kasar jumhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou a gaban manema labarai
Sabon zababen shugaban kasar jumhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou a gaban manema labarai AFP / BOUREIMA HAMA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.