Isa ga babban shafi
Niger

A Nijar magoya bayan tsoho shugaban kasar za su gudanar da zanga-zanga domin a sakoshi

A kasar Janhuriyar Nijar, yayin da ake ci gaba da yakin neman zaben shugaban kasa zagaye na biyu, magoya bayan tsoho shugaba Mamadou Tandja, na shirin zanga-zangar neman sako shi.Kamar yadda tsohon madugun tazarce, Abubakar Mohammadu Dan-Dubai ke cewa a cikinhirar su da sashen Hausa na rfi. 

Tsohon Shugaban kasar Nijar Mamadou Tandja.
Tsohon Shugaban kasar Nijar Mamadou Tandja. (Photo : AFP)
Talla

zanga-zanga domin a sakoshi tsohon shugaban kasar Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.