Isa ga babban shafi
Tunisiya

Tsohon shugaban Tunisiya Ben Ali na asibiti

Tsohon Shugaban kasar Tunisiya Zine El-abidine Ben Ali na chan kwance rai kwakwai mutu kwakwai a wani asibitin dake kasar Saudiya sakamakon abin da wasu danginsa suka ce bugun jinni ne.Bayanan na nuna cewa kwanaki biyu da suka gabata ne ya kamu da rashin lafiyan a birnin Jedda.Kusan wat daya ke nan dai ya tsere tareda iyalansa zuwa Saudiya, sakamakon kazamin boren gamagari da mutan kasar kasar sukayi don nuna kyamar gwamnatinsa.

Tsohon shugaban Tunisiya Ben Ali
Tsohon shugaban Tunisiya Ben Ali AFP / FETHI BELAID
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.