Isa ga babban shafi
Nijar

A Nijar jama’iyu na kokarin hadewa domin tunkarar zabe zagaye na biyu

A Nijar jama’iyar CDS Rahama da PNDS Tarrayar na kokarin hadewa domin tunkarar zaben shugaban kasa zagaye na 2Jam’iyyar PNDS Tarayya da za ta tafi zaben shugaban kasa zagaye na biyu da tura wasikar neman hadin kai ga jama’iyar CDS Rahama, wadda ta zo ta hudu yayin zaben shugaban kasa zagaye na farko.Abdou Labbo mataimakin shugaban jam’iyyar ta CDS Rahama ya tabbatar da labarin. 

shirin zabe shugaban kasa zagaye na biyu
shirin zabe shugaban kasa zagaye na biyu AFP / BOUREIMA HAMA
Talla

Jama'iyun Siyasa Na kokarin hadewa domin tunkarar zaben shugabankasa zagaye na biyu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.