Isa ga babban shafi
Niger

Masu sa iddo daga waje sun yaba ma zaben kasar Nijar

Masu sa iddo kan zabe daga kasashen duniya,na kungiyoyi daban-daban,sun yaba da yadda, gwamnatin mulkin sojan Jumhuriyar Nijar ta shirya gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan majalasar dokokin kasar.Dr Jibrin Ibrahim na cibiyar tabbatar da demokadariya ta yammacin Afrika, ya shaida mana darasin da suran kasashe makwabta zasu dauka a kan wanan zabe.  

Wani dan kasar Nijar na jefa kuri'ar shi a wurin zabe
Wani dan kasar Nijar na jefa kuri'ar shi a wurin zabe AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.