Isa ga babban shafi
Niger

Rikicin siyasar kasar Nijar:Abdusalam Abubakar maishiga tsakani na CEDEAO na birnin Yamai

Mai shiga tsakanin rikicin siyasar jamhuriyar Nijar janar Abdusalami Aboubacar na tarayar Najeriya, ya kai wata ziyara a birnin Yamai; inda ya yi wata ganawa ta keke-da-keke da praminista; kafin ya gana da ‘yan takarar shugabancin kasar guda goma a zaben shugaban kasa mai zuwa.Bayan ganawar Mahamane Ousmane shugaban jam iyar CDS Rahama; ya yi ma manema labarai karin bayani. 

Tutar kasar Nijar da ta tarrayar turai
Tutar kasar Nijar da ta tarrayar turai Montage/ RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.