Isa ga babban shafi
Niger

Zaben kankanan hukumomi da kurakurai a Nijar

Jama’iyun siyassa a kasar jumhuriyar Nijar sun koka da cewa an tabka dumbin kurakurai a zabubukan da suka gabata . Jam’iyar MNSD-Nasara na daga cikin masu irin wanan korafi na kokawa dangane da kura-kuran da ta ce an samu a zabubbukan kananan hukumomin da suka gudanar a kasar.Kamar yadda Sakataren yada labaranta Abdura’uf Sidi ke cewa ya ke cewa. 

Akwatin zabe a Nijar
Akwatin zabe a Nijar
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.