Isa ga babban shafi
Faransa-Cameroon

Kamfanin Mai Na Total Ya saida Wani kason sa A Kamaru

Katafaren Kamfanin Mai na Faransa, Total yau ya bayyana saida wani kaso na wuraren aikin hakar mai da yakeyi a kasar Kamaru ga wani kamfani na kasar Faransa.Babu adadin yawan kudaden da aka sayar da kason.Cinikin ya shafi wasu rijiyoyin mai ne da suka nuna sosai da wasu da basu gama nuna ba.A yanzu haka wadannan rijiyoyi na samar da mai da ya kai ganga 40,000 duk rana.Kamfanin mai na Total na neman cigaba da kasancewa  a sahun gaba wajen tono  mai a kasar Kamaru, kamar yadda mai magana da yawun kamfanin Man Jacques Marraud des Grottes ke cewa. 

Seis refinarias de petróleo que pertencem à multinacional Total continuam a fazer greve nesta quarta-feira.
Seis refinarias de petróleo que pertencem à multinacional Total continuam a fazer greve nesta quarta-feira. Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.