Isa ga babban shafi
Burundi

Kasar Burundi na gudanar da zaben shugaban kasa

YAU ne al’ummar kasar Burundi ke gudanarwar da zaben shugaban kasa, a zaben da shugaba Pierre Nkurunziza ke takara shi kadai.Wannan zaben, shine mataki na biyu, akan hanyar maida kasar turbar demokradiya, bayan yakin basasar da kasar tayi fama da shi, da kuma Yan Tawaye.Mutane miliyan uku da rabi ne, ake saran zasu kada kuri’u.Yan adawa sun fice daga shirin zaben, saboda zargin da sukayi na cewa, Jam’iyar shugaban kasar ta shirya magudi.Rahotanni sun ce Yan Sanda sun kama jami’an Yan adawan jiya. 

AFP PHOTO/Esdras Ndikumana
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.