Mu Zagaya Duniya
Muhimman labaran mako ta cikin shirin Mu Zagaya Duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:14
Shirin Mu zagaya Duniya tare da Garba Aliyu Zaria ya tabo muhimman labaran da suka faru cikin makon da muke bankwana da shi daga sassan duniya daban-daban ayi sauraro lafiya.