Mu Zagaya Duniya
Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:07
Shirin mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu Zaria bisa al'ada kan tabo muhimman labaran da suka faru a sassan duniya cikin makon da muke ban kwana da shi. Mu yi sauraro lafiya.