Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Karin bayani kan dalilan da suke haddasa goyon ciki a bayan mahaifa ga mace

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan mako kamar yadda aka saba ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da kuka nemi karin bayani akansu. Daga ciki akwai neman karin bayani kan dalilan da suke haddasa juna biyu ya zauna a wajen Mahaifa. Zalika shirin ya yi karin bayani akan ayyukan kungiyar Al Shebaab.

Hoton kwararru kan sha'anin lafiya, da ke nuna yadda matsalar goyon ciki a wajen mahaifa ke kasancewa.
Hoton kwararru kan sha'anin lafiya, da ke nuna yadda matsalar goyon ciki a wajen mahaifa ke kasancewa. Wikipedia
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.