Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Manyan labaran da Jaridar Aminiya tare da Salihu Makera

Wallafawa ranar:

Cikin tattaunawarmu da editan jaridar Aminiya Salihu Makera, za'a ji labarun da suka shafi tattalin arziki, tsaro, wasanni, da sauran manyan labaru da suka zamantakewar yau da kullum.

Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa
Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa twitter.com/aminiyatrust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.