Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 28/11 06h00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 28/11 07h00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 27/11 16h00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 27/11 20h00 GMT

Tallafin Gwamnati Ga Aikin Noma

Tallafin Gwamnati Ga Aikin Noma
 

Harkar aikin gona dai lamari ne da yake da muhimmaci ga rayuwar kowace kasa, ganin cewa wannan shine ke taimakawa wajen samar da abinci. To sai dai kuma duk da muhimmancin wannan bangaren, gwamnatoci da dama, musamman ma a yankin nahiyar Africa, basu kulawa da shi yadda ya dace.
Wannan shine abin da za mu duba a cikin shirin na YANAYIN KA RAYUWAR KA na wanna lokacin, a yi saurare lafiya.

 • An nada mace a matsayin Sarauniyar Noma a Damagaram

  An nada mace a matsayin Sarauniyar Noma a Damagaram

  Mai martaba sarkin Damagaram-Zinder a Jamhuriyar Nijar Alhaji Aboubacar Oumarou Sanda, ya nada Hajiya Aichatou Abdou a matsayin sarauniyar noma ta farke a yankinsa. Wannan …

 • Kamfanin sarrafa albasa na farko a jamhuriyar Nijar

  Kamfanin sarrafa albasa na farko a jamhuriyar Nijar

  A Jamhuriyar Nijar, yanzu haka an yi nisa a kokarin da ake na kafa kamfanin sarrafa albasa na farko a kasar, yayin da a nata bangare Hukumar Bunkasa Tattalin Arziki, …

 • Noma tushen arziki a Najeriya

  Noma tushen arziki a Najeriya

  Abdoulkarim Ibrahim ya samu ganawa da wasu mutane dake ruwa da tsaki a harakar noma da makiyaya a arewacin Najeriya.

 • Sanar kiwon kaji a tarayyar Najeriya

  Sanar kiwon kaji a tarayyar Najeriya

  Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne a kan sana'ar kiwon kaji a tarayyar Najeriya, inda Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ziyarci wata gonar kiwon kaji da ke Unguwar …

 • Noman albasa a Jamhuriyar Nijar

  Noman albasa a Jamhuriyar Nijar

  Noman albasa na a matsayin daya daga cikin hanyoyin da ke samar wa jamhuriyar Nijar makudden kudade, kuma wannan na a matsayin abin da shirin na wannan karo zai mayar …

 • Noman Rogo a Najeriya

  Noman Rogo a Najeriya

  Shirin Noma Yanke Talauci ya tattauna ne game da yadda ake noman Rogo a Najeriya tare da lekewa Jamhuriyyar domin dubi game da yadda ake sayar da amfanin gona.

 • Matsayin noma a Gombe

  Matsayin noma a Gombe

  Shirin Noma yanke Talauci ya kai ziyara ne Jihar Gombe a Najeriya tare da diba matsayin noma da kalubalen da manoma ke fuskanta a yankin.

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure