Isa ga babban shafi
Madagascar

Shugaba Rajoelina zai nada Gwamnatin Yan baruwanmu

Shugaban kasar Madagascar, Andry Rajoelina, yace zai kafa Gwamnatin Yan baruwanmu, bayan tattaunawar da ake tsakanin bangarorin siyasar kasar, ya ci tura.Shugaba Rajoelina yace, tun da Yan siyasa sun kasa cimma matsaya, ya zama wajibi su dauko wadanda babu ruwansu da siyasa, dan tafi da aiyukan Gwamnati.Rahotanni sun ce, sun ce ana saran Gwamnatin zata kunshi kwararru, kungiyoyin fararen hula, da kuma jami’an soji.

AFP
Talla

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.