Isa ga babban shafi
Oldest Woman

Mace Mafi Tsufa A Duniya Ta Mutu

Wata mace mai shekaru 115, yar kasar Japan , Kama Chinen wadda ake kyautata cewa tafi kowace mace tsufa a duniya, ta mutu.Bayanai daga Hukumar Kundin abubuwan mamaki da ake kira Guiness Book of Records, na cewa a shekaranjiya ne ta mutu adaidai lokacinda ake shagulgulan ta cika shekaru 114 da kwanaki 357.Hukumomin Kundin na cewa yanzu wadda take rike da kambun yawan shekarun itace Eugenie Blanchard, ‘yar kasar Faransa dake da shekaru 114.An haifi Eugenie ne ranar 16 ga watan fabarairu 1896.  

rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.